LYRICS: CI GABA By B.O.C ft. SMARTBTRAMS
INTRO
(SmartBtrams):Killashe’Ta For The Money Trees
(B.O.C): Ji Mana,Ku Tsaya Guys!!!
CHORUS
*Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba
-Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba
*Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba
-Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba
*Sun Kai Mu Show Sun Gudu
-Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba
*Sun San Haske Sun Bar Mu Cikin Duhu
-Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba
VERSE ONE[B.O.C]
*Gayu Kar Ku Yadda Da Baya Ku Ci Gaba
*Domin Ba A Shiga Ramin Maciji Da Ka
*I May Not Have The Qualities A Teacher Got
*But Mom Said I’ll Be Great Before The A,B,Cs In Kindergarten
*At Least I Have A Solid Reason Not To Give Up
*Feel Like I’ve Been In The Game Before The Kick Off
*Finally A Breakthrough For The Real,Za Mu Ci Cup
*I’m Sick Of Hearing Myself Saying Za Mu Yi Bucks
*Stay Fly, Sai Ta Kama Dole Za Mu Bi Bus
*Omoh If Dem No Like Us Make Them Leave Us
*Amma Ga Duk Wadanda Ake Tare When You See Us
*Holla With Your Peace Sign Up,This Is Real Love
CHORUS
*Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba
-Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba
*Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba
-Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba
*Mun Musu Aiki Sun Ki Su Biya Mu
-Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba
*Ba Wani Abu Ai,Gobe Za Su Kira Mu
-Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba
VERSE TWO[SmartBtrams]
*24/7 On A Daily I’s Able
*My Primary Aim Is To Put Food On The Table
*World Domination, See My Dopeamine Comes In Billions,
*Satisfy Your Life Behind Bars With Zillions…..
*Killashe’ta Stinking Shit
*Never Come In Slimmy Fit
*Orobo As The Thing Dey Drop
*No One Dey Make Dem Dey Flop,
*Tick Talk As The Thing Dey Go I’m Reademaning The Globe
*Execution Drip Dropping It,
*Classical Click Clack And Then…..
*…..Ratatah The Thing,
*You Know How The Thing Go
When I Come I Dey Scatter The Thing,
*You See My Performance Make All The Girls Dey Wanting My Thing
*Ogbeny Give Me No Dey Slack
*Put The Chicken In A Flask
*Put The Money In My Bank Account If You Want See Me Smile
*I Dey Wear Clothes Baba Take A Look I’m Looking Fly….
*In My Skinny I Be,Sometimes In My Baggy B!tches
*Sometimes I Be With Dem Skinny,
Sometimes I Be With Dem Baggy …Baggy The Cheese
CHORUS
*Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba
-Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba
*Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba
-Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba
*They Say Real Rap Is Hardly Gonna Sell
-Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba
*We’re Gonna Change That And Party With Our Friends
-Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba
VERSE THREE(B.O.C)
*Yanzu Kam Na Dawo Daga Irin Wannan Rakiyan
*Na Zuwa Don Advance In Je Su Ki Karasa Biya
*Da Bari Na Da Nyunwa Da Biyan Hotel Fee Na
*I’m Still Standing On My Feet Although With Plenty Scars
*Ina Cikin Performing Sai Ga Kwalawa A Kan Stage
*DJ Stop The Music,Ko Bai Gama Ba Ka Kashe
*Fans Suka Ce Hakan Baya Hanawa Su Ban Face
*Balle Ma Hana Ni Dama Ya Sa Waka Na Kwante
*Inda Ba Shiga Na Shiga Na Shige
*Da Tino Dan Jimeta Na Fita Na Buge
*Each And Every Day…..
*…We’re Making Music
*Slowly Penetrating All The Chances They Refused Us
*It’s True Talk….
*There’s Never Another Chance To Use Us
*But Hell Yea,We Can Strike A Deal With Some Good Bucks
*Su Biya Mu Kawai Babu Wani Waye Waye
*We Do This For Living,We Don’t Do It For Shaye Shaye
CHORUS
*Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba
-Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba
*Ci Gaba,Ci,Ci Gaba,Ci Gaba
-Babu Ja Da Baya Dole Ne Mu Ci Gaba
*Hip Hop Muka Zo Cirewa A Kunya
-Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba
*Kuma Sai Mun Ga Kasan Tukunyan
-Babu Ja Da Baya,Dole Ne Mu Ci Gaba
OUTRO
Nnnnnnigga!!!! By Now You Should Have A Clear Understanding About Our Mission.Ka Gane Ai,Ba Wani Abu.
DOWNLOAD AUDIO HERE
YOU CAN ALSO DOWNLOAD RA’AYI EP HERE