SAI OGA LYRICS **MUDA F x CLASSIQ**
Intro: Lokacin mu ne ba yadda zasuyi muddan muna raye Allah bazaisa mu wargaje ba, Lokacin mu ne ba inda Zasuje Muddan muna Raye Allah Bazai sa Mu wargaje ba.
Sai Oga!
Manci.

-CHORUS-
Wai, wake Karo da roka? (sai oga)
Mai faso da mata (sai oga)
Mai faso da naira (sai oga)
Mai bawa banki bashi (sai oga)
Wake Karo da roka (sai oga)
Mai faso da mata (sai oga)
Mai faso da naira (sai oga)
Mai bawa banki bashi (sai oga)
Ehhh sai oga sai oga x4
VERSE 1 (MUDA F)
*Order nake basu kaga yaran suna binmu.
*Heading to the sama suna qasa suke Ihu
*Eh! Mana flow fantastic
*Am drastic
*With the mic
*Time for me to lace hit
*Dana shigo da tactics, practice
nabasu ai kam everything dinstict.
*Sunce ko ba poster, sai nayi
*Abu nashigo nataba, sai kayi
*Bugu nake tayifa ga qari
*Yan matan sunata yin layi
*Eh! Intelligent farfesa na hiphop.
*Shanyesu nake minti lollipop
*Let’s pop here we go that porsche
*Dauka kikaima babbar yayarki
*You can’t see me, John Cena
*Ina yawan sakasu wula!
*Sun jima abaya ba batun rigima.
*Na basu assignment ai nasu wasane
*Bani marsandi na tuqa
*Cikin motan za’a busa hookah
*Ka fada agida kasha duka
*Dole suna ganina saisu ruga
*Wai I’ma slaughterer, butcherer, bani nakashe.
*Idan muka shigo da classiq ku bace.
*Uban zuga sauranfa su labe
*idan sarki yashigo kowa ya ware.
*Munata zanesu
Ko a duhu ma ai muna ganesu
*Don mun fara kafin aka haifesu
*Dole su bow down sannan mu kyalesu.
**REPEAT CHORUS**
-VERSE 2 (CLASSIQ)-
*Guntu yaron farfesa
*Wai so suke mu dan gaisa
*Ban tiraren in dan fesa
*In daddaukesu daga can nesa
*Yazama gunki in na kallesa
*Medusa
*Maciji idon mesa
*Yes sir
*Yanka kaman reza
*Yamin dan reni na maresa
*Eh mana, Eh mana
*Je mana, Chop in the game mana
*Krr yah! Ta ta ta
Darling! My darling!
*Na bata allura tattattah
*Thing go past that’s a joke
*Cikin hayaqi we are up the smoke.
*Making rain sunjika man dem soke
*Mun tashi daga bacci man dem woke.
*Dole mubi
*Somin tabi
*Haka take
Its a bird is a plane, A’a acikin captain sama nake.
*0 8 0 6641900
*No.1 governor
Shugaba that’s why dey feeling me, feeling me.
*Toh! Attention sai Oga
*Bani bayarwa sai an roqa
*Boyesu, zamuzo mu daddauka
*Ai sona take kamar hauka
*Attention shon sir sai oga
*Debo kudin muke ban guga
*Buga sautin muke agaban doka
*Kuma muka fara hawa aiba sauka
**REPEAT CHORUS*

DOWNLOAD AUDIO