Watch Exclusive Interview With GwariLoaded C.E.O At SarewaRadio


A cikin shirin mu na yau zamu ji irin gwagwarmayar da marubutan shafukan yanar gizo wadanda aka fi sani da bloggers ke sha, musamman a arewacin Najeriya, daga bakin Jagoran gwariloaded.com.ng Musa Shu’aibu.

WATCH THE INTERVIEW HERE

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.