LYRICS: Umar Scorer – Fans Thanks (Song Lyrics)

Intro
Yoh uskjha, uskjha north white house in the building ahh, l do all this for my fan’s thanks eh eh eh

Chorus
Fans thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fans thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks
Fan’s thanks

Verse l
Idan Bebe yaganeh magana meye amfanin kurma
Meye zesa ciki yamanta kyautan jiya
Bayan musulmi anharamta mai shangiya
Wannnan wakar tawa hadakace
Ilimi kuwa haskene
Jahilci kuwa duhuneh
Musulunci kuwa airabo neh
Anatare ne, shiyasa naza manto sarki daga waziri
Umar scorer kwaro, jigon hausawa neh
Ma, anan umar din baiwace
Ma, anan scorer a filin kwalloh neh
Ma, anan kwaron a makarantane
Jigon hausawa kuwa a fagen wakaneh
Kunsan ilimi ai gishirin rayuwaneh

Verse two
So dan haka kuganeh
Basira daga kwakwalwane
Nayar da wuri gashi na dauki waina
Wannan asara ce daga salon kauna
Tunda nasami capital wato jarina muryana yazamantoh min ribana
Ahankali zaku barzargina
Domin girmama kaina nake tayi bana girman kai
Meyasa gurgu yafi mai kafa iyashe
Bayan dukzancen dazanyi saena tankade na rege
Yau kaza ta, tayiwuya wa dan shaho saidai takama dan jemage
Idan kanaji kai wani shege ne kazo muje agege
Kubar ni insharu wa infiku bala i
Kuhanani kuwa in fasa tulu meyasa kuke kirana dame sarauta inaso mahassadana susance wa na isa farauta yau abun mamaki kura tayi sallama agidan dan farauta ma ana takawo kanta wa maneminta
Idan kaji ana batun jini da hanta ma ana antabo mahauta

DOWNLOAD AUDIO

0 0 vote
Article Rating

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments