INA SONKI LYRICS

Yarinya, ki bani zuciyar ki√
Na rantse da Allah ni zan biya dukiyar ki √
Zan biya sadaki zan kasa shi daki Daki √
Yadda fukar ki ke Wulga WA kamar wutan lantarki ina sonki √

Alanbaran nikam banna ćaranparan √
Banna fada Abunda Banna aikatawa ko kadan √
Ke, da na ganki zuciya ta ta Kama gobara √
Na rantse da Allah baby in ba ke ba rijiyaaa √

Tana Talle, tasaka gyale √
Tappupuwar duk da lalle √
Yarinya kyakyawa Tana tallen gyada √
Da na ganta Kai, na ji karar jigida √

Da nace hello, sai ta juya ta firgita da ta ga Dangidan LAMIDO SANUSI.. √

sai na ce babe, karki firgita son ki nake WUJIGA, WUJIGA ,WUJIGA, WUJIGA √

I don’t care what they want to say my attitude is cavalier √
I will be your man and you are my General overseer √
I’ll take you shopping and we can chill at the galleria √
Or we can walk down the isle like Hallelujah √

I heard em saying you put a devil on me √
All I’ve got to say is BABA GOD NONI √
you are my embassy you turn me to IYAKILOME √
and when I’m hungry girl you always be my macaroni √

You sent a high current to my MEDULA √
Love it when you swinging your BAKASI PENINSULA √
I pop bottles on a regular and if your love is a school you’ll be my Extracurricular.
Verse 2

VERSE 2
Na kama ki babu kugiya √
Sa’idawa kallo suke kamar mujiya √
You rooted down my spine, jijiya √
Baby in ba ke ba sai rijiyaaaaa√
Oh, see ion care where you coming from woh, and ion care who your daddy is….. √
Baby girl you are my paradise √
You make my heart Glued like aradite √
You make me JOGODO kamar na sha Ogogoro√
Ina iyakar gorgodo kawai kapun in farfado √
Ulu ta na warwaro zan miki tsakar soyaya √
Unconditional love wanna shi NE soyaya.

Chorus

I don’t care, who you are
Where you are from
Don’t care what you do
As long as you love me

Baby ina sonki……..

DOWNLOAD THE AUDIO HERE