LYRICS: PRETENCE By B.O.C
INTRO
*Ji Mana,Ku Tsaya Guys!
*Ban Da So Da Kai Wa Kasuwa,Ban Da So Da Kai Wa Kasuwa
*Ban Da So Da Kai Wa Kasuwa,Ban Da So Da Kai Wa Kasuwa
*Ban Da…….
VERSE ONE
*Baiwa Cikin Zuciya,Sarauniya A Fuska
*Na Ce Mata Hello,Hello Sai Ta Ci Fuska
*Ta Ki Bani Hanu,Yau Kuwa Ni Za A Disga
*Haba Dai,Ai ‘Yan Mata Sun Daina Nuna Fisga
*Sai Ta Ce Naman Kaza Ta Fi So,Ban Da Risga
*Tsakanin Dan Adam Da Kudi,Oh Is That?
*The Only Type Of Animal That Spits Shit Is Bat
*Jamage,A Gaban Aku That’s Misyarn
*Kawan Ta Ta Ce Who Is He? Sai Ta Ce “I’m His Fan”
*Wai Mu Yi Hoto,Not All Snap Is Can
*Ba Ita Ta Fada Ba,That Was Her Friend’s Request
*She Used Her Camera Phone To Grant Her Friend’s Request
*There She Goes Wishing ,”Me Ya Sa Na Masa Yanga?”
*”Ko Abun Da Na Ke Bida Ne Kawa Ta Ta Hanga?”
*Gudun Kar Kwado Ya Mata Kafa Daga Garin Kallon Ruwa
*Sai Ta Ce Wa Yara Na Ta Ke So Ta Zamo Uwa
CHORUS
*If You Love Him Don’t Hesitate To Tell Him(4x)
*Just Tell Him(2x)
*Ban Da So Da Kai Wa Kasuwa,Ban Da So Da Kai Wa Kasuwa (4x)
VERSE TWO
*Gaye Abun Sha’awa,Ga Tsafta Ga Iya Zanzaro
*Bafu Kala Kala,Ba Ya Saka Sutturan Aro
*Ga Iya Magana,Zakin Murya Wane Dandano
*Garin Kallon Sa Awaran Wata Ma Ya Yi Bandaro
*Amma Kyan Damo Mafarauci Ne Ya Kan Sani
*Sabo Da Haka Mu Rike Ruwa Kan Mu Ci Dankali
*Gaye Ya Shake,Ya Hadiye Kan Ya Tauna
*Kawai Don Shi Ma Ya Ga Babyn Da Ya Ke Kauna
*Kaman Da Gaske,Sai Ya Ce Ma Ta “Na Ce Ba?”
*Da Ta Ce “Ka Ce Me?” Sa Ya Ce “Kin Wayi Jega?”
*Ta Ce “No”,Sai Ya Ce “Haba ‘Yar Majalisa,….”
*”…..Ina Da Abun Fada Amma Ta Sakon Wasika”
*Sai Ta Ce “No,Speak Your Mind Right Here….”
*”…..If Not I’m Never Gonna Have Your Time My Dear”
*Then He Said He’s Just Trying To Share A Prime Idea
*Haba Bros,We All Know You Love Her,Why Fear?
CHORUS
*If You Love Her Don’t Hesitate To Tell Her(4x)
*Tell Her(2x)
*Ban Da So Da Kai Wa Kasuwa,Ban Da So Da Kai Wa Kasuwa (4x)
YOU CAN ALSO DOWNLOAD RA’AYI EP HERE