MUSIC: Umar Khan Ft. Dabo Daprof – Ki Bani

Ga wata sabuwa!!

Ki Bani by Umar Khan ft Dabo Daprof (mr ladagoma).

Ki Bani sabuwar waka ce daga matashin mawakin zamani dan jahar kano mazauni a kasar nijar wanda sukayi tare da Dabo Daprof mawakin ladagoma,ina muka kwana dadai sauransu. Wannan wakar tana dauke da salo daban daban kama daga nanaye,hiphop,afropop dama dance hall. kuma shahararran makidin nan mai tashe yanzu ajahar Kano wato Nexcezz Beatz ne yayi producing wakar..sai kuyi downloading wakar domin waka ce da zai jawo hankalin ku zuwaga wani abu yakuma nishadanta daku.

Kubisu ta shafinsu na
Facebook, twitter da instagram
@real Umar Khan
@dabo_daprof
DOWNLOAD AUDIO

0 0 votes
Article Rating

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments