LYRICS: DalahDawa – Da GanGan (Song Lyrics)


*DA GANGAN LYRICS*

*INTRO*

‘A ‘A ‘A.
RRRAAA.
YEAH.
HMM.
MU SAWA MAZA SASARI KAWAI.
EHMANA.
DALAHDAWA.
YES.

*\CHORUS/*

DA GAN GAN.
MUKA SHIGO.
MUN SAN AKWAI WASU KAFIN MU SHIGO.
DA MUKA SHIGO.
SAI MUKA ZAMO.
MUSU KARFEN KAFA. X2

*VERSE ONE (MAIDAWA)*

MAIDAAWA
MAI GURI YAZO MAI TABARMA GAFARA.
ALKAWARI ZAN CIKA MUKU KAMAR TATTABARA.
JUST LIKE I TOLD YOU IN MUN SAMU BAKU BA BARA.
NAJI AN FADA KUKAN KURCIYA JAWABI.
I AM MALAMI ZO ZAUNA YAKA DALIBI.
YANZU NE ZAN FARA YI MUKU IRIN FASHIN BAKI.
HIPHOP BURATAI SABGOGI NA AI DABAN DABAN.
KO A IRAQI MA DAUKA NA AKE DAN IN KARANTAR.
IYAWAR KANE YAKE SA KAI DIN MU SARAUTAR.
MALAMI DA DUKA A HANU ZAFI KA YARFAR.
IN BAI MAKABA YI TSAKI YAWU KA TOFAR.
AMMA KA SANI HUKUNCI ZAFA A ZANTAR.
MAI TSANANI AKANKA DANKO KAI BAKADA DA’A.
MAI HAKURI YAKAN DAFA DUTSE YANADA DA’A.
THAT’S WHY I CAN’T LEAVE MY GIRL TAZO DA SA.A.
TOH WAI INA RUWAN BIRI DA GADA BANI HANYA.

WUTA NA KAWO TASHI DAYA KAMAR ASHANA.
I’M SO SOPHISTICATED DOING IT RIGHT BA RUWANA.
NA JIKE NE MALLAM TUNDA SAFE ZUWA RANA.
WE’VE BEEN DOING THIS NIDA MAIDALA TUN KANANA.
KA YARDA KO KAKI TUNTUNI AI MUKO MUN WARE.
KANA SAMMAKO NE MUKUWA MUN TASHI TUN FARKON DARE.
KO KURAR MUMAFA BAKA GANI ACHAN QETARE.
I’M SITTING ON THE FENCES SUN HANGO MU SUN WARE.

KURA TACI KURE.
SUN GINA MUN TURE.
WUYA KAM MUM JURE.
HAYAKI MUN HURE.
LALLAI NE SUN GANE.
SO NO MORE TAWAYE.

I’M ALL OVER YOUR VEIN HAKANE FA AI KAMAR KURKUNU.
BOYS ARE NOT REALLY SMILLING HA NA SHA KUNU.
COZ YOU DEY FEAR ME YOU DEY SEE ME WITH ABUN HANU.
BA SAURAN RAINI SUN GANNI DA ABUN HANU.
YEAH! SUN GANNI DA ABUN HANU.

*CHORUS*

DA GAN GAN.
MUKA SHIGO.
MUN SAN AKWAI WASU KAFIN MU SHIGO.
DA MUKA SHIGO.
SAI MUKA ZAMO.
MUSU KARFEN KAFA. X2

*VERSE TWO (MAIDALA)*

GA MAI YANCI.
GIVE ME SOME ABINCI.
IF I LIKE A KWANCE ZANCI.
FOR THE HATERS MUNYI GWALO, MUN BARSU MA A BENCHI.
THEY WANT TO TALK, LIKE SAY MUN TOSHE MUSU HANCI.
MU A SAMA SU A KASA BAMA DA KASANCI.
‘A ‘A ‘A
BANSON WAWANCI.
NI NAKE SASU DUK SU KASA FURUCI.
IDAN NA RIKE MICROPHONE GARESU IS HARAMCI.
TABDI! AIKINA CIKINTA BA LALACI.
ZAMA KAN BOLA SAI DABBA KOKO MAHAUKACI.
KO KO KASAN ME AKE NUFI DA LALACI?
ZANCI GABA DAYIN CHARAF AI DA FURUCI.
DAN NA CHANCHANCHI MA A BANI COUNTRY.
KODA CIKIN MAKARANTUN TA BABU LIBRARY.
JANUARY MARCH OH I FORGOT THE FEBRUARY.
MUN GAGARA.
MUN KARFAFA.
MUN YUNKURA.
SUN RAZANA.
MUNE MUKA KAME DUKKA.
DUKA MUKA SHANYE DUKKA.
MUNE MUKA ZAMTO KATANGAR DAKE TSAKANI NINE SHUGABAN KU TOH KU FADA MIN ME ZAKU BANI.
HIPHOP SHEKAU NAKE TOH WANE KU KUJA NI.
ON THE TOP A SAMAN KO WANI SHEGEN DA YAKE TSAMI.
KO CIKIN GIDAN SU MA MANI AKE WA MARHABABI.
NINE KAWAI SUKE GANI DA SUN BUDE DUKKA BABI.
DA SHIGANA GURAREN SUKACE LALLAI AKWAI DABI.
NASAN KUN RIGANI AMMA DOLE DAKU ZO KU BINI.
BANAJIN SUKA DA SARA DARAM NAKE NAFI GAMJI.
BANAJI DA GANI SHIGA IDO NAKE YAJI YAJI.
DANA TAHO HAR GANI SUKEYI WANI DAJI DAJI.
TOH DUK KU WARE KOKUMA LYRICALLY IN BI KANKU.
YAU ZATA BARE MUKU DAN GA UBAN KU ZAIBI KANKU.
GARI NA YA WAYE DANKO YANZU ZANYI KUKURUKU.
NINE JARUMIN DA BA’A JA DANI WANE UBAN KU.
YEAH! WANE UBAN KU.

*CHORUS*
DOWNLOAD THE TRACK HERE

Leave a Response

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.