YOU NEVER BATH (B.O.C’s Lyrics)

VERSE ONE
*I Ain’t Here To Spit Dump Lines And Say You
Better Clap
*But To Say Jump If Against You He Set A Trap
*Cos I Think To Reach Your Destiny You Need A
Better Map
*Don’t Take It As A Challenge If We Say You Never
Bath
*If Our Words The Truth Then Amend It
*Even If Not So,A Youth Keep It Splendid
*This Is A Lie, Those Polluting The Standards
*….Getting The Dimes ,No! The News Topping
Vanguard
*You Never Bath,Warin Zufan Nan Na Jiya Ne
*Karyan Ka Ka Ce Don Tarin Muran Nan Ka Ki Rake
*Kawai Idan Da Kuskure A Gyara
*Toh Kuma Wa Ke Fatan Ya Ci Tuntube Ya Kara
*Murhu Bai Taba Wa Kututture Gadara
*Idan Mai Girka Abincin Gungume Ya Tara
*Yi Tunani,Kada Fa Ku Ki Kula Ni
*I’m Doing Fine,Miyetti Allah,In Ji Fulani
VERSE TWO
*You Never Bath? Ko Da Sabulun Salo
*Ga Son Gaye,Kuma Ga Gudun Ado
*In Da Kuwa Suke Tunanin Za Su Mun Baro
*Da Jimawa,Mun Tsaya Ne Tun Babu Gun Aro
*Sun Taro,Mun Paso Tunda Ko
*…..Mun Ki Fita A Buga Za Mu Zamo Abun Pako
*Ka Fada Gaskiya In Har Baka Yi Wanka Ba
*Mai Kalangu Dole Ya San Shaa