YOU NEVER BATH (B.O.C’s Lyrics)
VERSE ONE*I Ain’t Here To Spit Dump Lines And Say YouBetter Clap*But To Say Jump If Against You He Set A Trap*Cos I Think To Reach Your Destiny You Need ABetter Map*Don’t Take It As A Challenge If We Say You NeverBath*If Our Words The Truth Then Amend It*Even If Not So,A Youth Keep It Splendid*This Is A Lie, Those Polluting The Standards*….Getting The Dimes ,No! The News ToppingVanguard*You Never Bath,Warin Zufan Nan Na Jiya Ne*Karyan Ka Ka Ce Don Tarin Muran Nan Ka Ki Rake*Kawai Idan Da Kuskure A Gyara*Toh Kuma Wa Ke Fatan Ya Ci Tuntube Ya Kara*Murhu Bai Taba Wa Kututture Gadara*Idan Mai Girka Abincin Gungume Ya Tara*Yi Tunani,Kada Fa Ku Ki Kula Ni*I’m Doing Fine,Miyetti Allah,In Ji FulaniVERSE TWO*You Never Bath? Ko Da Sabulun Salo*Ga Son Gaye,Kuma Ga Gudun Ado*In Da Kuwa Suke Tunanin Za Su Mun Baro*Da Jimawa,Mun Tsaya Ne Tun Babu Gun Aro*Sun Taro,Mun Paso Tunda Ko*…..Mun Ki Fita A Buga Za Mu Zamo Abun Pako*Ka Fada Gaskiya In Har Baka Yi Wanka Ba*Mai Kalangu Dole Ya San Shaa
Related
0 Comments
Oldest