(intro)
Kai kai kai kai kai kai kai kai
Kai kai kai kai kai kai kai kai
{verse 1}
Hold up tsaya mana kai
Beat din zan cire mashi rai
One step at time zan bishi hmm
Zare mashi rai
Na shigo a sabon moto
Ga wani zazzafan loto
I aint got no time lemme get this straght my nigga am feelin my self
Yaro da masifa dinma banji fa
Shout out to my real my tunde shi dinma bai jifa
Flow nike baku da dabbin
Garina nike ta reppin
Flexing nike bani floppin
Jida ni akeyi dan na iya rapping
Ni bani harka da fake friends
Middle finger the fake friends
Nayi pozing gaba kamar driver
Na saresu kamar wani viper
I be on my way
I keep it real no time to play
I work hard and pray hard
And i give my enemies a hard attack
{hook}
Nidin ba regular bane
Yau dai ba monday bane
Gani fa nayi shiga ta ustazai chilling dole bane
Ni din ba regular bane
Yau dai tuesday bane
Salona ma yasaha banban da su
Ni ba ordinary bane ba
(chorus)
Kai kai kai kai kai kai kai
Kai (wayyo) kai kai kai kai
Kakakakakaka kai
Kaka kai kaka kai kai
(pre-chorus)
Na saka given givenchy kaiko ka saka versace
Na paso a marsandi kaiko ka paso a honda
My level different but am on ma level
I might be talk of the town coz am on level
chorus)
Kai kai kai kai kai kai kai
Kai (wayyo) kai kai kai kai
Kakakakakaka kai
Kaka kai kaka kai kai
(verse 2)
In this rap game nigga am the illest patient
I’m going all the way up my brother im so patient
Inna zo wuri an tashi
Kun san yaron babu fashi
Dagawa yara kafa ni ke yi dan dana zo ai dole a tashi
Na daga chance nike chancing
Indai na rike kwallo bani passin
Gentlemen bani dancing
Lyrical murderer ninja assassin
I be the illest nigga with a kill switch
Guys ai ni ke da kill switch
Other rappers nata bani hakuri dan Allah ka yada kill switch
Im ballin kamar alexandra
Sunan yarinyata afra
Sidechi dina sunanta sandra
Im player but then am a laborer
Im a hustler you know that right
Im a spender kun sani right
Ni soja ne from left to right
Ba karya ba nike ba im damn right
(hook)
Nidin ba regular bane
Yau dai ba monday bane
Gani fa nayi shiga ta ustazai chilling dole bane
Ni din ba regular bane
Yau dai tuesday bane
Salona ma yasaha banban da su
Ni ba ordinary bane
(chorus)
Kai kai kai kai kai kai kai
Kai (wayyo) kai kai kai kai
Kakakakakaka kai
Kaka kai kaka kai kai
(pre-chorus)
Na saka given givenchy kaiko ka saka versace
Na paso a marsandi kaiko ka paso a honda
My level different but am on ma level
I might be talk of the town coz am on level
(chorus)
Kai kai kai kai kai kai kai
Kai (wayyo) kai kai kai kai
Kakakakakaka kai
Kaka kai kaka kai kai
(end)