Jamil Na Kaura Ya Jagoranci gagarumar Murna a Shafukan Sada Zumunta Inda Ya Farantawa Daruruwan Mutane, Kuma Hakan Ya Kara Tabbatar Wa Da Yan Jahar Shi Cikakken Masoyin Jahar Bauchi Ne.
Assalamu alaikum yan uwa masu daraja, sunana Muhammad Jamil Jibrin wanda akafi sani da Jazzkido aka Jamil Na Kaura aka Masoyi Lamba Daya.
Nine Ubangiji yafara bawa daman hada rally don taya murnan cin zabe a kafar sada zumunta na fezbuk.
Na shirya rally online na “Congratulations Kaura” saboda nuna farin ciki da fatan alheri da nake yiwa “Sen Bala Muhammad Abdulkadir” na zarcewansa a matsayin Gwamna na jahar Bauchi zaben 2023.
Ayau 26 ga wata March Ubangiji ya bamu daman kamalla rally na garabasan data kyauta wanda nayi alkawarin sai na karar da chanjin dake cikin account dina.
Alhamdulillahi yanzu haka Ubangiji ya bada daman cikan burina na raba Data kimanin 158GB wanda aka kasashi 1GB kowani mutum daya.
Mutane 158 neh suka samu daman more wannan garabasa na 158GB dana shirya don taya murna.
Ina matukar godiya da kokarinda mutanen Jahar Bauchi sukayi wajen yin zabe cikin lumana ba tareda wani hayaniyaba.
Tabbas inaso akodayaushe na ringa nuni bisa abinda zai amfanar, abinda zai zame alkairi ga al umma shine mafi rinjayen hangena.
Masha Allah! Ina godiya ga duk wani masoyi, yan uwa da abokai, ina mana fatan ganin cigaba mafi girma cikin Jaharmuta Bauchi.
Allah Ya Albarkaci Wannan Gwamnati Ya Bata Ikon Sauke Nauyin Dake Kanta.
Daga: Jamil Na Kaura
#Bauchi4Bala2023
#jamilnakaura
#bauchidecides2023
#KAURANBAUCHI
Muna Jinjina GA Wannan Matashi, Sannan Muna Fatan Samun Irinsu A Nigeria. Domin Hakan Cigaba Ne Sosai.