Kungiyace wacce masoyan jam’iyyar Apc Kuma halastattun masoyan Mawakin Siyasa Alhaji Dauda kahutu Rarara suka kafata Domun kare martaban shugababbin Jam’iyyar Apc dakuma shi Mawakin siyasa Alhaji Dauda kahutu Rarara a duk inda tadace

Sannan kungiyar tana fafutuka wajan neman hadin kan yan Jam’iyyar Apc dakuma masoyan Alhaji Dauda kahutu Rarara

~

Kungiyar masoyan Apc dakuma Alhaji Dauda kahutu Rarara tana yawo birni da kauye tana wayarwa dunbin masoya Kai akan abunda Gwamnatin Jam’iyyar mu Musanman ta Apc tasaka agaba kada suji jita jita

~

Ankafa wannan kungiya tun ashekarar 2020 ta hannan shugaban Kungiyar Shafiu Haruna Bako Sharpman Dijana dakuma mai taimaka masa na musanman Mubarak Sabon garin Jibo

Kungiyar masoyan Alhaji Dauda kahutu Rarara dakuma Jam’iyyar Apc tanada dunbun mabiya ciki da wajan kasar Nigeria da ketaren kasar

~

Kungiyar tanada shugabaninta tundaga matakin National zuwa jihohi

~

Kungiyar ta gudanar da za bubbukan shugabaninta na jihohi

Ranar 6/March/2024

~

Shugabaninta matakin National sune

~

1:Shafiu Haruna Bako / (Shugaba na kasa , )

~

2: Mubarak sabongarin jibo/ (Mataimakin Shugaba na kasa)

~

3:Safiyanu Salisu /. (Ma’aji na Kasa.)

~

4:Rabilun Rara/ (Secretary na kasa)

~

5:Sagiru Muhammad Shu’aibu /(Social Director na Kasa)

~

6: /Muhammad Ibrahim Lawan/ (Secretary General na kasa.)

~

7:Hamza Kafa Aliyu/.(P R O . na kasa)

~

8: Rukaiyya Abdullahi Haruna Kumbotso (Woman Leader na Kasa.)

~

9:Musa Magaji: (Mataimakin Secretary General na kasa).

~

Shugabanin kungiya reshen Jihohi

~

1: Sagiru Magaji (Chairman jahar Kano)

2:Safiyanu Salisu Adamu (Vice chairman jahar Kano)

3: Rukaiyya Abdullahi Kumbotso (Woman Leader jahar Kano)

4:Shamsu Muhammad Rabiu ( P R O jahar Kano)

5: Muhammad Isah Muhammad Mb Dorayi (Secretary Kano State)

6:Rabilun Rara (Chairman jahar Katsina).

7:Abdul’aziz Idris (Chairman Kebbi State)

8:Abdurrahaman Aliyu (Chairman jahar Jigawa)

9:Hamza Kafa Aliyu (Chairman jahar Naiger)

10: Musa Muhammad (Chairman jahar Gombe)

11:Musa Abdullahi Bodinga (Secretary jahar Sokkoto).

12: Anas Dahiru (Secretary General jahar Sokkoto)

13: Tukur Auwal (Secretary General jahar Katsina)

14:Muhammad Ibrahim Lawan(Secretary General jahar Kano)

15: Tijjani Isah (Secretary jahar Jigawa)

16: Sadiq Saleh (P R O jahar Jigawa)

17: Comrd Arzika Kachalla Mansur (Chairman jahar Borno).

~

Dukkannin wa’annan shugabannin kungiya sunyi Alkawarin tsayawa Tukuru domun kare martaban shugabannin su na Jam’iyyar Apc sunyi Alkawarin dukkan Wanda yazagi wani shugaba na Jam’iyyar su zasu dauki matakin maida martani sannan sunce Alhaji Dauda kahutu Rarara shine tsanin Jam’iyyar su ta Ap c domun muryarshi ce take kai sako ko ina sunyi Alkawarin dukkan Wanda ya taba mutuncinshi suma zasu dauki matakin maida martani

National Chairman: Shafiu Haruna Bako.(Sharpman Dijana)
National Chairman: Shafiu Haruna Bako.(Sharpman Dijana)
National Secretary:Rabilun Rara.
COMRADE.HAMZA KAFA ALIYU NIGER STATE CHAIRMAN AND NATIONAL PUBLIC RELATION OFFICER (PRO)
Abdurrahaman aliyu yunusa yandutse chairman jigawa state
Tijjani Isah secretary jigawa state
Chairman Kano State: Sagiru Magaji
Muhd isah Muhd (mb dorayi) sectary kano state
National Woman Leader : Rukaiyya Abdullahi Haruna
Shamsu mahamud rabiu sectary general Kano
Vice Chairman Kano State :safiyanu salisu kadamu
Chairman Kebbi State: Idris Abdul’aziz
Chairman Gombe State : Musa Muhammad.
Chairman Sokkoto State : Musa Abdullahi Bodinga
Vice National Chairman:Mubarak Sabon garin Jibo.