After taking a long break from music JR The saudi arabian/Nigerian based Rapper hes now fully back with a energetic Drill music titled Liu Kang Don’t sleep on this
Download and Enjoy
Chros:X2
Eh luken
Wata kaman dichan
Sunata wasa munata basu
Hadiza gabon propane
Verse 1.
Bansan pretending
karya tayi ending
sako zanyi sending
Herry magurie yakasa defending
Ni da mudee muna chan chan sama
Kallo a kasa ya koma sama
Ma biyin baya yazama dan sama
Don’t call ma line daga hannu sama
Kabarni kawai inji da kaina
Shiru yakare nazo da kaina
Store keeper bacci a ranka
Taya zaka tsare ni kajida kanka
Wai mu muna moving mad
Wasu sun cika gida suna turin sad
Daga sama aka turo pack
Inada ido a ko ina neman cash
X2
Eh luken
Wata kaman dichan
Sunata wasa munata basu
Hadiza gabon propane
Verse 2
Najima ina keeping pi
Mata dayawa suna waving hi
350 mercedes benz
Basa kallona ni am high
With no hookah
Injin mota yana kuka
AN inata suka
Limamin su duk sun kokah
Coming true without visa
Smile like mona lisa
Badman so cold freezer
Am king of the jungle like simba
Banzan magana
safara’u ta chanza kala
Gaskiyar magana
nanma dai taja magana
Najima inayi ba me jina
Casio gucci dripping designer
Zuba codin a kasa shine a raina
Koda nafadi barni naji da kaina
Chros:X2
Eh luken
Wata kaman dichan
Sunata wasa munata basu
Hadiza gabon propane