Intro:

Yo…..!

It’s A-zee Yunglad man……

And I’ve been on a hibernating mode like Bear, you know what mean?

Oh man…… Shout to my hommie Siniste Lith man, how is Italy these days buddy? Man thanks for the beat yo.

A’ght! I realize people got issues with my issues……

Oh! Okay, it’s all good, we’re all humans right?

A’ght man, stop f*#king up with my issues, you dig ?

 

Hook.

Ma ma-ma-ma Matsalolli chasayin da Tara…..

(Matsalolli chasayin da Tara)

 

Matsalolli chasayin da Tara……..

(Matsalolli chasayin da Tara.)

 

Kila ko kun gane? ko kun iske’ ?

ko zaku gamsu da mai nake nufi?

Yaron shi daya ne, amma’ da matsalolli chasayin da tara ne……..

 

Verse one.

Kai! Mallam!! Tsaya ka ji

Na gaba sai gaba, na baya sai labari.

Ina wanda su ka kini? Ina wanda ba su so ni?

Ina wanda sun tsane ni? Ina wanda su ke reini?

Dukda wanda sun munafurce ni? 

Ina wanda suka mtcheww(tsaki) kai! 

Ba abunda zan ce, Allah ya saka da alheri.

 

I’ve been doing this like I’m ahead of my time

Even those at the top should be scared of my line.

I’m a vacuum of thoughts like warmhole

Smart enough to make you a dork, like dumb oh!

I wake up in the morning, damuwa na sai dai neman dough.

Kullum ina hustle 24/7, sai dai neman dough………..

Na gyara zama’, kaman babu basir.

Kokolwa na chaji kuma babu batir.

Na chinye beat din kaman kura da nama

Shegu na baki, Ei! na ga alama.

99 problem, what the f*#k’s that about?

Man getting this dough, is what the f*#k I’m about.

I just hate to spill my guts out on the public

My problems are mine, it ain’t for the public.

Harka na kawai na sa agabana.

Kuma harkan gabana kawai a gabama.

Allah ye Sakah, Allah ya sakah.

Alherina dukka, Allah ne ya Sanka.(amin).

Wannan ya ce, kuma wanchan ta ce? 

Mtweew(tsaki), Mallam ka share su.

Wannan ya yi kazah’, wanchan tayi kazah?

Uhh, Mallam ka kyale su.

Wannan zai yi hakan, wanchan tayi hanakan!

Eh! Tuni na shenya su.

Wannan zai yi wannan, Wanchan zai yi wannan.

Eh! Ba ruwana da su.

I just did a song called “Ba ruwana”

Zan chanja sunana zuwa “Ba ruwana”

Su yi me zasuyi, ni kam Ba ruwana.

And I mean what I said kaman Ba ruwana.

 

Hook.

Ma-ma-ma matsalolli chasayin da tara…….

(Matsalolli chasayin da tara.)

 

Ma-ma-ma-ma matsalolli chasayin da tara……

(Matsalolli chasayin da tara.)

 

Kila ko kun gane? Ko kun iske? 

Ko zaku gamsu da mai nake nufi?

Yaron shi daya ne, amma da matsalolli chasayin da tara ne.

 

Outro.

Dan waye? Yar waye, mallam musu kake da su waye?

I said dollaye, dun waye? Mallam musu kake da su wa ye?

Buzaye! Dolaye! Mallam musu kake da su wa ye?

Dan wahala, yar wahala, mallam gudu zaka wurin wa ye?

I said Dollaye! Mugaye! Mallam ka ji yan waye?

Dan kwaya, Da yar kwaya, mallam gudu zaka wurin waye? 

Wawaye! Kuraye! Mallam ka ji duraye*(p*ssies?)

I say Wawaye! Dolaye! Mallam musu kake da su waye?

Dun waye, Dolaye? Mallam musu kake dun waye?

Dan Wahala! Yar Wahala! Mallam ka ji yan wahala.

Dun wahala, dan wahala, mallam gudu zaka wurin waye? 

Na ce, Dan waye………….

 

 

 

 DOWNLOAD AUDIO