DalahDawa
Ehh karki damu Baby
Kisan ina sonki my baby ni doki kece linzami
Kinsan kin shiga raina kamar yayi acikin wani tafki
Inason ki baby na kamar buzu mai son shan shayi
Dan inzo gurin ki baby na zan so damina ma ta yanke.
Kisan ina sonki my baby ni doki kece linzami
Kinsan kin shiga raina kamar yayi acikin wani tafki
Inason ki baby na kamar buzu mai son shan shayi
Dan inzo gurin ki baby na zan so damina ma ta yanke.
Karki ji haushi my baby dan nayi chatting da matan aiki
Karki ji haushi my baby dan nace akwai yan mata a office
Kada ranki ya baci my baby dan nayi chatting over night
Karki yi tagumi my baby dan wata ma ta kirani sweety
Karki kwalla my baby dan naje show mata sun bini
Karki bata ranki a kansu zuciya na riga na baki
Shakuruminki my baby ke kadai kin isheni wallahi
Murmushinki kawai my baby yafi a bani gida a Dubai
Aikina ne fa a kullum insaki cikin nishadi baby
A kanki fa wallahi Allah zan iya fada da zaki a daji
Zan dawo gurin ki da yamma kiyimin girki karki sa yaji
Baby na wallahi Allah nayi missing wanga girki naki.
Kisan ina sonki my baby ni doki kece linzami
Kinsan kin shiga raina kamar yayi acikin wani tafki
Inason ki baby na kamar buzu mai son shan shayi
Dan inzo gurin ki baby na zan so damina ma ta yanke.
Karki ji haushi dan wata ta kira ni a phone nai receiving
Karki ji haushi dan wata taimin text kuma nai replying
Karki ji komai wai dan wata ta kira ni sweety darling
Karki ji komai dan wata ta biyo ni gida early morning
Abun da nake so ki gane ai in babu ke babu ni
Babu ruwanki da kowa ni kadai zan saka ki smiling
Ba wuka ba bindiga a kanki wallahi ni zanyi fighting
Da a hana ni ke gwanda an sani trekking Bauchi to Germany
A kanki zanma sojoji duka
Insha ruwan bomb in tauna kusa
Kinsan kwa kin samu jarumi
Dan ba mai taba ki ina gani
Kece kadai ni nake gani
Whoever touch you wallahi sai an bani
Babu guru babu gadali
A kanki zan kama zaki kina gani baby
Kisan ina sonki my baby ni doki kece linzami
Kinsan kin shiga raina kamar yayi acikin wani tafki
Inason ki baby na kamar buzu mai son shan shayi
Dan inzo gurin ki baby na zan so damina ma ta yanke.
DOWNLOAD AUDIO