[LYRICS] Dj Ab – Kin San Ni
“Kin San Ni Lyrics BY Dj Ab”
Dj Ab Ne
Nan Da Safe Chan Da Rana
Kin San Ni Kin San Ni Banison In Qira Inji Busy
Kin San Ni Kin San Ni Ko Nicky Tache Ta Fola Zanche No
Kin San Ni Kin San Ni A Irin Kidanga Nakeson Takawa
Kin San Ni Kin San Ni Da Sassafe Dumame Habawa
Kin San Ni Kin San Ni
Zomuyi Hotototo Na Fada Poto Poto
Somebody Call The Popopo
Zomuyi Hotototo Na Fada Poto Poto
Somebody Call The Popopo
She Is Killing Me Oh No No No
Ko Babana Ya Sanni
Ko Mamana Ta San Ni
Ko Yayana Ya Sanni
Abokaina Ma Sun Sanni
Ban Taking Shit *2
Verse 1
Nagan Babyn Nan Akan Titi
Excuse Me Just 1 Minti
You Get 50kg Like Siminti
I No Fit Pass You CBT
Toh Taqi Ta Kulani
Stiry Tanata Juyani
Tasa Ana Mun Dariya Ana Nunani
No Be Hausa Kuma No Be Fulani
Menene Sunanki Tacemun Ka Duba
Tana Feeling Fly Saboda Tasaka Buba
Up And Down Haka Mukayi Ta Zuwa
Inata Zuban Flows Kaman Ruwa
Toh Bayan Na Shawota Kanta
Sai Tache Wai In Riqe Jakanta
Dana Matsa Gabanta Sai Naga Hanunma Duk Kanta
Bata Fita Sai Da Mota
Mai Motan Ma Ajebota
Ita Tayi Chilling Da Akon Kuma Tasan T Pain
Wai Rabonta Da Mashin Tun 2010 Kai
Banson Rainin Wayo Banson Rainin Wayo
Sai Kace Kinyo Shayo Kodai Kinyo Shayo
Chorus
Ko Babana Ya Sanni
Ko mamana Ta San Ni
Ko Yayana Ya Sanni
Abokaina Ma Sun Sanni * 2
Ban Taking Shit
Kin San Ni Kin San Ni Banison In Qira Inji Busy
Kin San Ni Kin San Ni Ko Nicky Tache Ta Fola Zanche No
Kin San Ni Kin San Ni A Irin Kidanga Nakeson Takawa
Kin San Ni Kin San Ni Da Sassafe Dumame Habawa
Kin San Ni Kin San Ni
Zomuyi Hotototo Na Fada Poto Poto
Somebody Call The Popopo
Zomuyi Hotototo Na Fada Poto Poto
Somebody Call The Popopo
She Is Killing Me Oh No No No
Ko Babana Ya Sanni
Ko Mamana Ta San Ni
Ko Yayana Ya Sanni
Abokaina Ma Sun Sanni
Ban Taking Shit
DOWNLOAD AUDIO