Gyara murya
Yauwa
Ah hah!
Mu je zuwa!
(Jama’a maza de mata)
(Sarki ya gaishe ku)
(A takanda lafiya!)
(Gaya musu!)
Inna kuke?
Árewa Inna kuke!?
Rawa agaban gada
Ga kalangu da yan Mata an hada
Ga guga da ganga a rangwada
Domin sautin zuwa taike da lagwada
Toh mutuku mutuku ké mutuku maikida muna so kalangu ta bugu
Check out Magnom – I Taya latest drop with Shatta Wale as a feature
Mutuku mutuku ké mutuku rikita musu gomnati mun musu coo
Mutuku mutuku ké mutuku
Maikida muna so kalangu ta bugu
Mutuku mutuku ké mutuku
rikita musu gomnati mun musu coo
Sabuwar criteria
Flows is sicker than malaria
Nan daga árewa chan Nigeriya (Nigeria)
Opishin gomna har gaban seketariya
Har agaban seketariya
Ka ji dadin duniya
Ki ji dadin duniya
Allah ya sa mu gama lafiya
Toh! Ku ji dadin duniya
(VERSE 1)
ClassiQ!
Haha! Toh duk gayen nan, ba mai burge ni (dukan su)
Number one spot ba mai tuge ni (wallahi babu)
Ok, toh ai nayi sungani
Steady kadan rapping niké like burgali
Dan litty, VIP, babban kifi, MVP
Ai da mun taka ba TP, yanzu mu chicks ké daurawa a kán DP.
Ga amariya, ga ango
(Wallahi ango kyaukyauwa, ga hango)
An sha ado mun saka and anko
Inna yan adawa ïn sa musu Rambo
Amariya, da ango
(Wallahi ango kyaukyauwa, ga hango)
An sha ado an saka and anko
Inna yan adawa ïn sa musu Rambo
Sabuwar criteria
Flows is sicker than malaria
Nan daga árewa chan Nigeriya (Nigeria)
Opishin gomna har agaban seketariya
Har agaban seketariya
Ka ji dadin duniya
Ki ji dadin duniya
Allah ya sa mu gama lafiya
Toh! Ku ji dadin duniya
Ka ji dadin duniya
Allah ya ba mu zaman lafiya
Ki ji dadin duniya
Toh ku ji dadin duniya!!
Yauwa!
Haba mallam maido da sautin mu
Sultanun Sokoto
Dan Kwambo
Dahiru Mangali
Baba Atiku
Abba Atiku
Ahmed Danini
Inuwa Baba
Moheeb Tafida
Isa Yola
Aminu Dogo
Jamil Tambuwal
Roni Dankambo
Haske Abdul
Tahir Kano
Seyong Dantata
Samad Abdul
Abu Lolo
Na Ala
Sai godiya