TSORO – LYRICS
(Intro)
It’s your boy Feezy yeah.. oh.
Huhuhuhehehaha….
(Verse 1 – Feezy)
I’m in the front line mehn the boy is so fly
They shake when they talk to me charisma yayi high
Sai ga wata chick, she’s coming from behind us
tana zuwa saiga wasu azzaluman bouncers
Ta tsorata, sai ta gudu daga ni
Oh yeah for sure na zama abin al ajabi
Everyone is terrified y’all scared of me
Rappers na koresu dan ba mai ja dani wooo!!!
(Chorus – Feezy)
Na zama abin tsoro (scared! scared!)
Tsoro
Na zama abin tsoro (Tell ’em ma N***a)
Abin tsoro
Nima abin na ban tsoro (kace mene?!)
Tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro
Na zama abin tsoro (scared! scared!)
Tsoro
Na zama abin tsoro (Tell ’em ma N***a)
Abin tsoro
Nima abin na ban tsoro (kace mene?!)
Tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro yeah!
(Verse 2 – Lil Prince)
You know I gather money harma wasu sunyi damage
Na murzo ta a legediz benz dan marsandi na fa tana garage
I’m livin’ international life, shiyasa na sako short nicker
Kana cewa kule zakaga kuru da munanan karnuka
Da na basu kudin suka raina
A gabansu na bama karena
In kuna tunanin sukenan toh wallahi ku daina
Kai ku jipge kudi a container
If you hatin’ on me ma ka daina
Albashinka na shekara daya kenan kudin da nake kashe ma kaina
(Chorus – Feezy)
Na zama abin tsoro [A minti biyar!]
Tsoro
Na zama abin tsoro (Tell ’em ma N***a)
Abin tsoro
Nima abin na ban tsoro (kace mene?!)
Tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro
Na zama abin tsoro (scared! scared!)
Tsoro
Na zama abin tsoro (Tell ’em ma N***a)
Abin tsoro
Nima abin na ban tsoro (kace mene?!)
Tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro yeah!
(Verse 3 – Geeboy)
Abin ya faru (Ya faru)
Sunce na zam abin tsoro (Abin tsoro)
Guys sun taru (Mun taru)
Lallai zata papparu (Papparu)
Namijin dutse I am amazing
I’m so hot fire blazing
Sunzo zasuyi selfie dani charisma yasa jikinsu yayi freezing
Ha’an?! With me zasuyi selfie jikinsu na rawa kaman sunyi laifi
Sukai requesting ayi freestyle thinking abin ai zaifi
Na buga masu jefi jefi
Two hours sai gamu a TV
Dani gigitasu na rikirkitasu
Mommy saw me on TV she called me and told me
(Chorus – Feezy)
Na zama abin tsoro (scared! scared!)
Tsoro
Na zama abin tsoro (Tell ’em ma N***a)
Abin tsoro
Nima abin na ban tsoro (kace mene?!)
Tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro
Na zama abin tsoro (scared! scared!)
Tsoro
Na zama abin tsoro (Tell ’em ma N***a)
Abin tsoro
Nima abin na ban tsoro (kace mene?!)
Tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro (kai?!)
Abin na ban tsoro yeah!
(Ending – Random kids)
Na zama abin tsoro
Tsoro
Na zama abin tsoro
Abin tsoro
Nima abin na ban tsoro
Tsoro
Abin na ban tsoro
Abin na ban tsoro