NORMAL NE LYRICS
intro…
iyawa normal ne daman ya suka ehmana hooo hooo u know wath i mean kuma kunsan komai ai bari mudan sake taba wanan wasan kadan mu kalla
1 VERCE
umma na kitaka
yau kinada gata
yaronki ya paso yasaka makiya sata
Ana shunfudi in taka
ar ziki kaman dan tata
tafiya kan a iyata sai an fara da tata
mu mun dena kwaskwarima
a arewa nine yarima
duk abinda nakeso nasamu mallam gida da bima
ina a buna ga riba ga sa jiki harda himma
duk abinda kaga a jikina ai kasan ba yunwa
god is my pillar na rika nayi kiba duk abinda nakeso zan fada don inada kiba
Ana jidani kunne a komai ni daban ne
jan wuya kunne da manne ka renani inyimaka Zane
gudu a kida like bindiga
Mickey deviper felling like a king nigger
banni da hutu kullum inayin nika
kowace rana ina kashe kwangila
gani da wayo mallam sai kace dila
in kika bini zaki gane halina
lyrical viper wanan shine sunana
sarkin mawaka babu mai bin sawuna eh mana
CHORUS
normal ne normal ne girman da ake ban global ne
Normal ne normal ne yaro dan gidan sarauta mallam royal ne
normal ne normal ne zoki taban karki damu normal ne
normal ne Norma ne zoki shasha bakina ki barsu local
SECOND VERCE
U no say money no be problem ah sako da line
har idan na bata mallam I no say she no go denied
haba binta ai nikam ina yinta kawai ki mantadasu yarinya mu basu meter
wallahi bana meter
baby’skizo mu huta
muna dara da charapke har yaron yafisu dabara
wallahi bana bara ko sunannan bana fada baby pause take picture haka nake nature
am crazy with the flow am on the mission like adventure
yeah I am the hiphop commentator in movie section am actor
normal ne ai yaron royal ne
inzaki ban ta baya ki ban baby normal ne
maza maza
bani wuri kar inyimaka
kaca kaca
kullum samu nake nigger hustle the paid
every munite muna kashe kida da kai
dropping no stopping some nigger the hate
mallam ka gakata chemusu wait
yaron yaja kilo mallam am weight
ganni ka barni haka nake yes
CHORUS
Normal ne Norma ne girman da akeban global ne
normal ne normal ne yaro dan gidansarauta roya ne
normal ne normal ne zoki tabani karki damu baby normal ne
normal ne normal ne zoki shasha bakina ki barni royal ne
OUTRO
normal ne normal ne mallam ganni ka barni haka nake normal ne
normal ne normal ko zaki shigeni ki yasheni baby nace normal ne
normal ne normal ne laraba karki damu dasu nace normal ne
Normal ne normal ne ko zaki yasheni ma kitafi normal ne
anatare baby wallahi baby anatare
I love you ina sonku haha kuma kunsan komai ai
Ehu yawwa kai muje ha hoo ha tututu kasa yawwa yawwa normal normal girman da ake ban global ne…
yawwa haha aspa gee nigger lyrical padio susu lele xsem babah haka normal ne
ENDED….
You Can Also Download Arewa Voice Of The Street