Double m-HABA Lyrics:
Intro by mc Musa:
Yauwa Double
Yauwaa Double m
Wallahi an kawo wuta fa
They have bring lightsss…
Verse1:
Don’t u ever forget tha name is Mr Double m
Babu wani introduction ko kun manta? HABA!
Bad Rapper with a nice lyrics nina kona kidan
Saboda haka nake ko kun manta? HABA!
Since 96′ 97′ to 98′ muke ta fama gashi kamar yanzu muka fara HABA!
Babu wasa Rapping sai ka wasa kwakwalwa
In kunce Hip Hop ya mutu nayi fatalwa
Rusa bango nake kada kayi katanga
Flows din in nayi fa yana jika fadama
Gashi na baku isashshe ban da hadama
Bana wasa kamar dan kwallo mai ritaya
Idan ka saurara dayawa zakayi zazzabi
Sai kaje wajen kaka kasha ararrabi
Bini dai a hankali dan motsi da jiki
Ga wani dan sanarwa banda dai mai ciki
Irin mu ake ajewa dan noman bana
‘Yan hana ruwa gudu suna nan ko ina
Zuwa suke kamar kwari bajin magani
Amma mu mun saba ba hana mu sabada
Wallahi ba mai hana mu rawan sabada
Daga nan har abada mune dai gaba
Muna gaba kana baya sai tsunto hula
My style is supersonic ina can gaba!
Chorus:
Basira ce zalla da kai sun kauda kai Haba!
Mai yisa wasu basu san ci gaba? Haba!
Idan mukai magana dole sai sunce Haba!
Ehhhh Haba! Ehhhh Haba!…….X2
Verse 2:
Musa Parasidica…chinye su duka
Rappers nake dafawa nayi dafa duka
I crushed tha Microphone black man energy
I laugh wen dey wanna battle me wanna bees
Tha jam is pain in ur vains…killer bees
I don’t copy cats…cats always copy me
Magen gidanku ma kwaikwayona takeyi
Am arewa Rap King miko mini rawani
Kona kida nake sai ya zama gawayi
Wai shi gani nan yake turanci yakeyi
Wakan da Hausa ne mun gane ya kasa yi
Kai! Indai waka ne we gat attitude
Kar ka bari mu cinyeka ciber tooth…Hah!
When i came i mate tha game tsatsa
Now shinning ladies love it like prada
Rike kanka don’t u ever loose your bladder
When I write too deep sun fada
Kamani zakai gashi na baka rata
Daga Zaria mune har layin bata
Baza wakar nake amma banda sata
From your head penetrate to your fata
Girgiza yasaka tun daga nesa
Harma ace what’s tha matter…matter
Kawai effects ne fa daga wakan…
Chorus:
Basira ce zalla da kai sun kauda kai Haba!
Mai yisa wasu basu san ci gaba? Haba!
Idan mukai magana dole sai sunce Haba!
Ehhhh Haba! Ehhhh Haba!…….X2
Verse 3:
An haifenine da mic a hannu…Haba!
Zagawa ake dani a hannu…Haba!
Cema Mama na ake fa sannu…Haba!
Ido na kiri ina ta kallon sama…
Haba!
Lyrics din fado wa suke kasa
Dan zaki ya girma lion King Mufasa
Last born dat never go wrong kai…Haba!
Last born will never go wrong kai…Haba!
Kai yaro kyuyya ba abinyi bane…Haba!
Zaka jishi ko a jikinka…Haba!
In dai waka ne sai dai ka biyo mu a baya
Irin sinadarin nan ake bukata a miya
Flavour in da air like Craig Mac when i cook
Many Rappers turn sculptures wen i look…
Outtro by mc Musa:
Ehh hehehe
My name is mc Musa Haba!
Kind D on this beat Haba!
Double m…Haba!
Wallahi dis song wallhi is very very sweet haba
Ehhhh hehehehe
Wallhi ko ba’a komai a komai Haba..
Haba! Haba!
Haba! Haba! Haba!…till fade