DADIN KOWA Verse 1: Straight from Abuja…Mun shigo gida ga Dadin Kowa Su na ta murna jin dadi basuwa pada da juna Kana niman beef ka zo ne ma quatance ka je abatua His 6 feet deep but I still respect the president yaradua Kana niman mata amma matan ku ai duk mun kwace Ta sa ma dick di nasuna ta kira shi Dogon karpe In iyayen mu suka ji wanan za su ce Yara sun kpace Tun 18…Tun 18 mun riga mun kpace Staya ne baku labari Davou gyang da muktari Pongwak da shamaki.. Duk Mun zo mu baku mamaki… Da na shigo duk sun nade Kan ka Kaman katangare Ai basu san wei mun dede Angwuan rukuba zuwa gangare Hook: Dadin Kowa muna Ta gin dadi it’s normal Ba wani wai ba wani wai wai Baka da karpin noma Verse 2: Basketballing ah joe garba Staya ne muku wani tambaya Ka taba takawa da kappa daga kuru zuwa bukuru Tambe su ai duk sun san da ni Two bridges …gada biu Two rocks that’s dutse biu So I had to do what I had to do General i stay focus Federal or state lowcost Im navigating my destination is Headed to millionaires quarters From holshe to west of mines Rest assured I got rest of minds Kim k she said to ray jay kanye west is mine Farin gada tudun wada katako Bauchi road Ibrahim taiwo Karamin yaro ka na shan nono back then da mu ke ta yawo Cheto ka na ta buga su The waka Kaman duwasu Kai ka na nan ka na jin soft ah baya Kaman duwawu Hook: Dadin Kowa muna Ta gin dadi it’s normal Ba wani wai ba wani wai wai Baka da karpin noma Bridge: All that forming type of tings….oh boi drop level No jewery on my neck but I will make it just to Rock heaven Gaskiya mun ci kwa kwa filin sokuwa botman house ya kasa Duk mun duk mun zaga yanmata sun basar Outro.
DOWNLOAD THE TRACK HERE