Ni da ke Lyrics
-Intro-
Ni da ke, ni da ke
You ain’t gotta worry ma baby…
It’s ya boy Feezy.. Mr Kebzee mehn!
Allah barmana matasu ji, Gee!
– Verse 1 (Geeboy) –
Ranan na dawo school gabadai na jigata
Na hango yarinyan nan a nan na jirata
Tana ta uban sauri ta kusa ta bani rata
She asked me who i be nache wait saurara manufata
Nan da kika ganni bansanki da mugun fata
Gee suna na dan ban number ki tache ka kwata
Kai da kake kama da masu aiki a kwata
Gabana ya fadi saura kadan na fada kwata
Na rama nache gajera mai tsawo kamar kwata
Da wasa da dariya da kyar na shawo ta kanta
Baby promise me zaki zamo mata ta
We fell in love yanzun zamuyi aure, nida ke
– Chorus (Feezy) –
Ni da ke, ni da ke
You ain’t gotta worry ma baby It’s only
Ni da ke, ni da ke
Ni da ke, ma baby, baby!
Me and you, me and you together
Let’s fly so high (Ni da ke, ni da ke)
Me and you, me and you together
I will never say bye (Ni da ke, ni da ke)
– Verse 2 (Mr Kebzee) –
It was a Saturday morning when I went to the beach
I saw a beautiful girl chilling in the beach and I was like-
“What’s your name?” She said to me I don’t know
Abin ya bani dariya kuma gashi na danno
Nakasa tsayawa naje na zauna a gefenta
What next? Kawai labarai na nafara bata
Sunana Muhammad Kabir AKA Mr Kebzee
Tace “Haba malam, can’t you see I’m busy?”
Ta ki tabani allowance balle na jira salary
Hotunanki nakeso su cika mani gallery
Keep calm and say my name
kaman Dj Khaled a Hold you down
I promise you nadau alkawari not to let you down
Like wakan Geeboy, nayita ne saboda ke
Give me the key to your heart yakasance dani dake only!
– Chorus (Feezy) –
Ni da ke, ni da ke
You ain’t gotta worry ma baby It’s only
Ni da ke, ni da ke
Ni da ke, ma baby, baby!
Me and you, me and you together
Let’s fly so high (Ni da ke, ni da ke)
Me and you, me and you together
I will never say bye (Ni da ke, ni da ke)
– Bridge (Feezy) –
Baby step on the floor, we’re gonna dance tonight
I want you to turn off your phone, baby lemme see your eyes
Look at me baby, don’t be shy saboda its only
Ni da ke (Ni da ke) , ni da ke (ni da ke)
Its me and you (me and you)
Ni da ke baby!
– Chorus (Feezy) –
Ni da ke, ni da ke
You ain’t gotta worry ma baby It’s only
Ni da ke, ni da ke
Ni da ke, ma baby, baby!
Me and you, me and you together
Let’s fly so high (Ni da ke, ni da ke)
Me and you, me and you together
I will never say bye (Ni da ke, ni da ke)