Mickey da viper SOUND IT lyrics.
Intro
Eh mana kuma kunsan komai ai
Bari mudan sake taba Wanan wasan kadan mukala
Word!
Verse1
Nashigo da fada Niqqaz are feeling me ai dole na Daga kafada
My music is the best, na su da daci bitter am the one clicking on this kida
Am spreading on this. My word heavy kaji.
Haka muke ringa kashe beat mu yarda jikin
Na we run da town, dole ne mu ringa bikin
Am sounding good, you are sounding local
Ni e nata jiki
Take your feelings, ni e na sama a ceiling.
Ci gaba nake ta kallo kawai, suko suna kishi.
Superstar am crazy with the flow, I take it in the fast way.
Haka neke boss. Perfect boy sounding like global.
Tambari na dope ba local. Chilling with da good Niqqaz in my Home. Town.
ABM boy Na rufe kofa. My CDs sounding good sun koka.
Karbi kasha africola
Daban nake Karbi ka koma
King of Arewa ni Zan dauka
Moving to da top babu mai gani na.
Fans ko ta ina. Iska kawai ke amina
Bani na basu nema suke Domin su samu.
Mai kake bukata? En kudi ne kawai Karbi jeka.
Ba irge cike suke da jiba
Wana yarinya da kudi na jefa ta
Music is my job dole na renata
Girma daban nake bawa bairo da paipa.
Mickey ne akan kidin, am talking about da viper.
Sniper sai na seta kamminan na harba
Ku tambaya kuji. Suma sun san ni ko a byepass. Am shocking like electric, I flows like mountain
Chorus
Dem pray make I fall
Am blessed with da name of jehovah
Dem pray for my downfall wai don game na tayi over.
Am blessed! Am blessed!! Am blessed!!!, X2 am sounding good my Niqqaz am sounding good na nanana….
Second verse
Best boy a komai nine farko
Respect kokuma kashiga tarko
E don ka gudu nikam zani jama danko
Bazan damu da kai ba. Dashike na san gidan ku.
Myketune is empire. Daban nake dasu suko suna ta cin kaya
Komai na gaba take ai ba baya
Kowani beat na hau saurata su nake da zuba hira
Am sounding good ladies ina sonku. I started this game from the bottom niqqa ask ma uncle.
More blessing ku Bude hanayen ku
Na baku su dayawa don nikam banson kudinku.
Am danger sounding like a thunder. Canzawa nake abanza like chameleon.
Suna corrolla nikuma a venza
Getting more papers like millions
BRIDGE
An ce maka rapin akan MIC wa sane?
Malaman su wai ta san ni. Garin su ba a zafi sai sanyi. Zoki Karbi yayan banki
Don yaran garinku sun soni.
Repeat Chorus…