Zayn Africa – GAYE (Lyrics)

Featuring Jigsawmujee, Geeboy, Feezy, Mr_Kebzee & Lil Prince
Skits by

Mr. Kebzee (Officer)

Lil Prince (Custable)

[Geeboy]

Gee!

Gayu, mutanan Allah,

Nigga better grow dope daina rawan gala,

Sunche duka Sai na ruwa gashi da waqa inai musu bulala,

Bakada matsala the problem is that kai katan garane,

(ni Ko kai),

Qatan tsala ne, 

Sun tambaya akaina aka che musu shi gee mutumu kowa.

——————
[Chorus (Jigsawmujee)]

Mutumin kowa gaye

Mutumin kowa kowa

Mu-tumin-kowa-Gaye

Mutumin Kowa

Bani da matsala baka da matsala bamu da matsala (whop whop)

Inada matsala kina da matsala muna da matsala (whop whop)

Dan gaye!!!

—————-
[Zayn Africa]

Toh! Toh! Toh!

Toh Toh

Sunana Dan Guy (Guy)

Kuma Gashi Swag-gunmu tayi maye (Kai)

Looking at ma haters

They wish they could be me 

Cuz! Duk inda kaje wakana mata sukeji uh

Nikke sauke tifa (Kai), yan matansu sunsan 

bana harka da katti fa

Of course we dey make noise but ai mu ake ji fa

If you tryna copy me at the end zaka sha jifa

Nine ake kira.

————-
– [Chorus (Jigsawmujee)] –

—————–
[Feezy]

I go so hard like a Gaye wanna blow

Ray Ban, Airmax, hadda wata wando

Na fito neat neat bana saka gwanjo

Feezy is the king in kana kokwanto

Mun haskaka garin Kaduna kalla sama Dan mune tauraru

Haters suna baya dan bama harka da asararru…

—————–

[Mr_Kebzee]

Mr_kebzee mehn 

Toh ga Jiggy Alhaji da Feezy da Geeboy da Zayn

Ai kunsan duk gayu ne

Idan baka sanmu bah kana tambaya suwaye? Ace Subabane

We are blessed with fans ga kudi ga mota

Toh kunga ai dole mu huta

Da mun faso da motoci ku saka fiyata 

Masoya na binmu da tuta guyyy.

—————
– [Chorus (Jigsawmujee)] –

—————–
[Lil Prince]

Ahaaa 

 Lil prince Baby

Yoor Yoor!

Ay ko kunsa labule saina yaye

Na girma su yanzun aka yaye

All eyes on me har idon ya tsiyaye

You cannot do like me Allah yakiyaye

My nigga just adjust domin zaka saminaka

I was born in KD buh ansanni saminaka

See am getting more grammy

And am flowing like tsunami

Ka tsaya sanya zanzo nasamu naka

Alhaji!!!!
– [Chorus (Jigsawmujee)] –

—————–
Skits by

Mr. Kebzee (Officer)

Lil Prince (Custable)

DOWNLOAD THE TRACK