B.O.C

INTRO

*What!

*Yanda Za Mu Yi Ta Kenan

-I Mean This Is How We Gon’ Do It

CHORUS

*Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi,

(Zafi,Zafi,Zafi,Zafi)

-See I’m Hot Cos I Hail From The Tropic

*Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi,

(Na Fi,Na Fi,Na Fi,Na Fi)

-They Ain’t Saying Nothing So I Make ‘Em Switch

Topic

[Repeat Chorus Once]

VERSE ONE

-Bari Mu Dan Yi Wasa!

*Awoyi Ashirin Da Hudu Cikin Kowace Rana

*Nazari Na Ke Tukuru Domin In Tsorata Fama

*Crazy In Love With Hip Hop,I’m A Microphone

Mahaukaci

*All Is Well,Baiwa Ne Kawai Daga Mahallaci

*B.O.C! Baki Radau Kamar Miyar Anguwa

*That’s The Life I Choose,Ai Ba Ni Da Niyar

Chanzuwa

*Don Idan Na Tuba Don Wuya Babu Lada

*Allah Da Iko,Chan A Baya Sun Ba Mu Rata

*Yanzu Kure Tseren Su Na Ke Kira Foffoti

*I’m Too Fast For Blues So I Watched Them Pop

Rochi

*Ku Je Ku Ce Wa Nas Da Jay Z Fa Su Yi Dammara

*Cos The Boy Is Ever Blazing Like Wutar Jahannama

*Na Kan Sa Mahassada Kuka Da Cizon Hakora

*(I’m Sick And Tired Of Trying),Ni Ma Da Ciwo Na

Koya

*Kadan Da Na Hakura Amma Yanzu Na Warke

*Simple! Amma Ya Sa Ogan Su Ya Charke

CHORUS

VERSE TWO

*I Go Higher Everyday Shi Ya Sa Na Ke Da Dada

*It’s Natural,Rokon Ubangiji Ake A Gada

*Na Kasuwa Bai Da Kyau Amma Yana Da Sada

*I’m A Real Stunner Amma Sama Da Wada

*Ba A Sa Ni Dole,Idan Na Ce Zan Yi Zan Yi

*Ko A Birnin Moscow Zan Iya Wanka Da Ruwan Sanyi

1*Fans Everywhere Har Nema Na Ke In Sha Dumi

*I Love You All My People Don In Babu Ku Ai Babu Ni

*From A Weak Man You Transformed Me To A Jarumi

*Maganar Maza Mu Ke,Meye Na Kiran Omawumi?

*Cos She’s Beautiful? Ai Ni Ma Na San Tana Da

Kyaum

*Amma Kamun Ka Ga Gobe Ai Sai Ka Gama Da Yau

*Goodluck,Na Zamo Shugaba Daga Wakili

*Shi Ya Sa Ba Na Magana Idan Babu Dalili

*Ji Mana,Share Maganar Addini

*Idan Ka Iya Ka Iya Ne,Rashidi Yakini

CHORUS

VERSE THREE

*Kira A Kan Kira Kullun Number Na Is Busy

*Young Money Millionaire,Sun Fara Kira Na Weezy

*Ban In Sa A Aljuhu,Ku Je Ku Ce Wa Madugu…

*…Ya Ce Wa Stesh Hassan Da Hussaini Yau Sun

Shiga Uku

*Kauna Ta Fara Addaba Kamar Annoba

*We’re Driving Them Crazy, A Dari Biyu Mu Ke Aloba

*Yau Ne Yau,Tsohuwa Da Tumbudi

*Makaho A Dakin Banki Yana Batun Kudi

*Akwai Yaudara,Na Ga Karuwa Da Lullubi

*Kadan Da Mai Kaza Ya Ci Kai A Garin Fushi

*Amma Na Ce Ma Shi Ya Sa Sorry Ya Mari Forget

*Surki Zan Ba Shi Don Ya Gaza Wa Shan Moet

*Abun Takaici,Sarki A Bani Bani

*Don Ya Rasa Dukiyar Sa Da Karfi Wa Chali Chali

*Hhahahaha! Dariya Na Ke

*Sun Ga Kare Sun Gudu,Ni Kam Ga Ni Na Dake

CHORUS